Mu waiwayi tarihin rugujewar makabartar Madina mafi dadewa
IQNA - Makabartar Baqi'i wani wurin da ake gudanar da aikin hajjin Musulunci a Madina ne, wanda ya kunshi kaburburan malaman Sunna, baya ga limaman Ahlul bait .
Lambar Labari: 3493055 Ranar Watsawa : 2025/04/07
Tehran (IQNA) Sayyid Abdulazim Hasani na daga cikin manyan malaman ahlul bait (AS) da suka bayar da gagarumar gudunmawa wajen ilamntar da al'ummar Manzon Allah (SAW)
Lambar Labari: 3486537 Ranar Watsawa : 2021/11/10